OG Abbah – Wayyo Allah Na Lyrics

OG Abbah – Wayyo Allah Na Lyrics
Wayyo Allah Na
OG Abbah
    Lyrics copied!
    Wayyo Allah Na Album Art
    "Wayyo Allah Na." - OG Abbah

    Album: Malafa
    Track No: 07
    Ahh, OG Abbah ne
    Oza Presidor
    Say, say, say
    Abdul on the beat
    Dj Abdul a kan Kida
    Samun kudi bayan an sha wuya akwai dadi
    In kana da kudi, kana da aboki
    Akasin haka in ka wuce suma tsaki (mtsww)
    Jikin nan akwai aaddu'a bana tsoron baki
    Toh, toh, toh
    Wayyo Allah, wayyo Allah na
    Wayyo Allah, wayyo Allah na
    Wayyo Allah, wayyo Allah na
    Duniya na ban tsoro
    Wayyo Allah, wayyo Allah na
    Wayyo Allah, wayyo Allah na
    Wayyo Allah, wayyo Allah na
    Duniya na ban tsoro
    Wayyo Allah na
    Wani abu ne yake damu na
    Ni na dafa kuma ya nuna
    Na kusa dani yake zagi na
    Cha-cha-cha bayan ido na
    Ni zagin su baya damu na
    Barsu suyi fah a riga na
    Your para no concern me
    I dey my dey na them dey find me
    Ali ya san Ali
    Ganewa sai mai hankali
    Kutumar burauba
    Yau akwai burauba
    Ban balagaba amman sai jaraba
    In abinci akwai dadi sai na taba
    Wayyo Allah, wayyo Allah na
    Wayyo Allah, wayyo Allah na
    Wayyo Allah, wayyo Allah na
    Duniya na ban tsoro
    Wayyo Allah, wayyo Allah na
    Wayyo Allah, wayyo Allah na
    Wayyo Allah, wayyo Allah na
    Duniya na ban tsoro
    Samu kudin ka kawai ka kashe
    Kar ka bari su kashe maka
    San da kake nema ba mai taya maka
    Ruwa na dukan ka su kau suna 'daka
    In baka ci ba su ci maka
    Kai da kudin ka kana haka
    Abu ma sai an siya maka
    In ka samu kawai
    Ka kashe, ka kashe, ka kashe, ka kashe, ka kashe
    Kutumar burauba
    Yau akwai burauba
    Ban balagaba amman sai jaraba
    In abinci akwai dadi sai na taba
    Kutumar burauba
    Yau akwai burauba
    Ban balagaba amman sai jaraba
    In abinci akwai dadi sai na taba
    Wayyo Allah, wayyo Allah na
    Wayyo Allah, wayyo Allah na
    Wayyo Allah, wayyo Allah na
    Duniya na ban tsoro
    Wayyo Allah, wayyo Allah na
    Wayyo Allah, wayyo Allah na
    Wayyo Allah, wayyo Allah na
    Duniya na ban tsoro
    OG Abbah ne
    Oza Presidor
    Say, say, say
    Abdul on the beat
    Dj Abdul a kan kida

    Writer(s): OG Abbah.

    All lyrical content displayed on this website is the intellectual property of its respective copyright holders. No ownership is implied, and no copyright infringement is intended.

    Get the Latest Lyrics Updates!

    Subscribe now and never miss a new song lyric update.

    Failed to load audio, please try again later.
    Failed to load song data.
    Invalid email address entered!
    Enter your suggestion!
    Thanks for your suggestion!
    Link copied
    Stop & exit Playlist

    Suggest a Lyrics Edit

    Stop Song
    Rhyto-Artwork

    Wayyo Allah Na

    Rhyto
    × Add Rhyto to your Home Screen!